Ajibola Basiru

Ajibola Basiru
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 - 11 ga Yuni, 2023
Olusola Adeyeye - Olubiyi Fadeyi
District: Osun Central
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 - 11 ga Yuni, 2023
District: Osun Central
Rayuwa
Cikakken suna Surajudeen Ajibola Basiru
Haihuwa 1 ga Yuli, 1972 (52 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Ilorin
Jami'ar Lagos
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Sanata Surajudeen Ajibola Basiru (Ph.D) (an haife shi a ranar 1 ga watan Yulin shejara ta 1972) ya kasance tsohon Atoni Janar kuma Kwamishinan Shari’a na jihar Osun a Najeriya. Ya kuma yi aiki a matsayin Kwamishina a Ma’aikatar Hadin Yanki da Ayyuka na Musamman daga watan Agusta 2010 - Nuwamba 2014. Ya taba zama Malami a Jami'ar Jihar Osun Nuwamba, 2014 - Mayu 2017.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy